<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 1) Wata rana za mu gan shi,
 Yesu Ubangijinmu.
 Za mu tsaya a gabansa
 Wanda ya ke ƙaunarmu.

[V2]
 KORUS
 Wata rana za mu gan shi
 Cikin dukan daraja.
 Za mu yi masa sujada.
 Za mu duba fuskarsa.

[V3]
 2) Mu dai ba mu ganin Yesu
 Cikin wannan duniya
 Amma can a gidan Sama
 Za mu duba fuskarsa.
 Korus

[V4]
 3) Ran da muka kai gun Yesu,
 Shi zai shafe hawaye,
 Babu sauran ƃacin zuciya,
 Sai dai murna za mu yi.
 Korus

[V5]
 4) Za mu gan shi, Halleluya!
 Za mu ga Mai Cetonmu.
 Za mu faɗi a gabansa
 Wanda shi ke Sarkinmu.
 Korus</lyrics>
<title>Wata Rana Za Mu Gan Shi LW127</title>
<hymn_number>127</hymn_number>
</song>